Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Josh 13:12 Littafi Mai Tsarki (HAU)

da dukan mulkin Og a Bashan, wanda ya yi sarautar Ashtarot da Edirai (Og Kaɗai ne aka bari daga cikin Refayawa). Waɗannan su ne Musa ya ci da yaƙi, ya kore su.

Karanta cikakken babi Josh 13

gani Josh 13:12 a cikin mahallin