Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Josh 11:8 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Ubangiji kuwa ya ba da su a hannun Isra'ilawa, suka kuwa ɗibge su, suka runtume su, har zuwa Sidon Babba, da Misrefot-mayim, har zuwa gabashin kwarin Mizfa. Suka karkashe su ƙaƙaf.

Karanta cikakken babi Josh 11

gani Josh 11:8 a cikin mahallin