Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Josh 11:14 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Isra'ilawa kuma suka kwashe ganima ta abubuwa masu tamani na biranen game da shanu, amma suka kashe kowane mutum da takobi, har suka hallakar da su, ba su bar kowa ba.

Karanta cikakken babi Josh 11

gani Josh 11:14 a cikin mahallin