Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Josh 10:32 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Ubangiji ya ba da Lakish a hannun Isra'ilawa suka cinye ta da yaƙi cikin kwana biyu. Suka bugi kowane mutum da yake cikinta da takobi kamar yadda suka yi wa Libna.

Karanta cikakken babi Josh 10

gani Josh 10:32 a cikin mahallin