Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Josh 10:14 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Ba a taɓa yin yini kamar wannan ba, ko kafin wannan yini, ko bayansa kuma, da Ubangiji ya saurari muryar mutum. Gama Ubangiji ya yi yaƙi domin Isra'ilawa.

Karanta cikakken babi Josh 10

gani Josh 10:14 a cikin mahallin