Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Josh 10:1 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Da Adonizedek, Sarkin Urushalima, ya ji yadda Joshuwa ya ci Ai, har ya hallakar da ita sarai kamar yadda ya yi wa Yariko da sarkinta, da kuma yadda mazaunan Gibeyon suka yi amana da Isra'ilawa, har suna zama cikinsu.

Karanta cikakken babi Josh 10

gani Josh 10:1 a cikin mahallin