Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Josh 1:8 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Kada wannan littafin dokoki ya rabu da bakinka, amma zai zama abin da za ka yi ta tunani a kansa dare da rana domin ka kiyaye, ka kuma aikata bisa ga dukan abin da aka rubuta a ciki, gama ta haka za ka yi albarka cikin hanyarka, ta haka kuma za ka yi nasara.

Karanta cikakken babi Josh 1

gani Josh 1:8 a cikin mahallin