Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Ish 9:6 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Ga shi, an haifa mana ɗa!Mun sami yaro!Shi zai zama Mai Mulkinmu.Za a kira shi, “Mashawarci Mai Al'ajabi,”“Allah Maɗaukaki,”“Uba Madawwami,”“Sarkin Salama.”

Karanta cikakken babi Ish 9

gani Ish 9:6 a cikin mahallin