Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Ish 9:4 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Gama ka karya karkiyar da ta nawaita musu,Da kuma sandan da ake dukan kafaɗunsu da shi.Kai ne, ya Ubangiji, ka kori al'ummarDa ta zalunci jama'arka, ta kuma zambace su,Daidai da yadda dā ka kori rundunar sojojin Madayana tuntuni.

Karanta cikakken babi Ish 9

gani Ish 9:4 a cikin mahallin