Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Ish 9:10 Littafi Mai Tsarki (HAU)

“Gine-ginen da aka yi da tubali sun rushe, amma za mu sāke gina su da dutse. An sassare ginshiƙan da aka yi da itacen durumi, amma za mu sāke kakkafa su da kyawawan itatuwan al'ul.”

Karanta cikakken babi Ish 9

gani Ish 9:10 a cikin mahallin