Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Ish 9:1 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Ba sauran baƙin ciki ga wadda take shan azaba. Dā an ƙasƙantar da ƙasar kabilan Zabaluna da na Naftali, amma nan gaba wannan jiha za ta sami daraja, tun daga Bahar Maliya, zuwa gabashin ƙasar a wancan sashe na Urdun, har zuwa Galili kanta, wurin da baƙi suke zaune.

Karanta cikakken babi Ish 9

gani Ish 9:1 a cikin mahallin