Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Ish 8:19 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Mutane za su riƙa ce muku ku nemi shawarar 'yan bori da masu sihiri waɗanda suke shaƙe muryar, har ba a jin abin da suke faɗa. Za su ce, “Ai, ma, ya kamata mutane su nemi shawara daga aljannu, su kuma nemi shawarar matattu saboda masu rai.”

Karanta cikakken babi Ish 8

gani Ish 8:19 a cikin mahallin