Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Ish 8:10 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Ku yi ta shirye-shiryenku! Amma ko kusa ba za ku yi nasara ba. Ku yi magana a kan dukan abin da kuke so! Amma duk a banza, gama Allah yana tare da mu.

Karanta cikakken babi Ish 8

gani Ish 8:10 a cikin mahallin