Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Ish 7:8 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Don me? Saboda Dimashƙu ita ce ƙarfin Suriya, sarki Rezin kuwa shi ne ƙarfin Dimashƙu. Isra'ila kuwa a shekara sittin da biyar masu zuwa za ta karkasu, har ba za ta iya rayuwa ta zama al'umma ba.

Karanta cikakken babi Ish 7

gani Ish 7:8 a cikin mahallin