Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Ish 7:6 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Nufinsu su kai wa ƙasar Yahuza yaƙi, su tsoratar da jama'a, don su haɗa kai da su, sa'an nan su naɗa ɗan Tabeyel.

Karanta cikakken babi Ish 7

gani Ish 7:6 a cikin mahallin