Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Ish 7:4 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Faɗa masa ya zauna da shiri, ya natsu, kada ya ji tsoro ko ya damu. Fushin sarki Rezin da Suriyawansa da na sarki Feka ba wani abu mai hatsari ba ne, bai fi hayaƙin 'yan ƙirare biyu da suke cin wuta ba.

Karanta cikakken babi Ish 7

gani Ish 7:4 a cikin mahallin