Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Ish 7:13 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Ga amsar da Ishaya ya ba Ahaz, “Kasa kunne yanzu, kai zuriyar sarki Dawuda. Ba abin kirki kuke yi ba, da kuka ƙure haƙurin jama'a, haƙurin Allah kuma kuke so ku ƙure?

Karanta cikakken babi Ish 7

gani Ish 7:13 a cikin mahallin