Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Ish 7:1 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Sa'ad da sarki Ahaz, ɗan Yotam, wato jikan Azariya yake mulkin Yahuza, sai yaƙi ya ɓarke. Rezin, Sarkin Suriya, da Feka ɗan Remaliya, Sarkin Isra'ila, suka fāɗa wa Urushalima da yaƙi, amma ba su iya cinta ba.

Karanta cikakken babi Ish 7

gani Ish 7:1 a cikin mahallin