Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Ish 66:4 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Saboda haka zan aukar musu da masifa, ainihin abin da suke jin tsoro, gama ba wanda ya amsa sa'ad da na yi kira, ko ya kasa kunne sa'ad da na yi magana. Suka zaɓa su yi mini rashin biyayya, su kuma aikata mugunta.”

Karanta cikakken babi Ish 66

gani Ish 66:4 a cikin mahallin