Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Ish 65:5 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Sa'an nan su riƙa ce wa sauran mutane, ‘Ku yi nesa da mu gama muna da tsarki da yawa, har da ba za mu taɓa ku ba.’ Ba zan daure da irin waɗannan mutane ba, fushina a kansu kamar wuta ce wadda ba za ta taɓa mutuwa ba.

Karanta cikakken babi Ish 65

gani Ish 65:5 a cikin mahallin