Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Ish 65:21-22 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Mutane za su gina gidaje su kuwa zauna a cikinsu, ba waɗansu dabam za su mori gidajen ba. Za su dasa gonakin inabi su kuwa ji daɗin ruwan inabi, ba waɗansu dabam za su sha shi ba. Mutanena za su yi tsawon rai kamar itatuwa. Za su ci cikakkiyar moriyar abubuwan da suka yi aikinsu.

Karanta cikakken babi Ish 65

gani Ish 65:21-22 a cikin mahallin