Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Ish 65:13 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Saboda haka ina faɗa muku, cewa su waɗanda suke yin sujada gare ni suna kuwa yi mini biyayya, za su sami wadataccen abinci da abin sha, amma ku za ku sha yunwa da ƙishi. Su za su yi murna, amma ku za ku sha kunya.

Karanta cikakken babi Ish 65

gani Ish 65:13 a cikin mahallin