Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Ish 65:12 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Mutuwa ta ƙarfi da yaji za ku yi, gama sa'ad da na yi kiranku ba ku amsa ba, ba ku kasa kunne ba kuwa sa'ad da nake magana da ku. Kuka zaɓa ku yi mini rashin biyayya, ku kuma aikata mugunta.

Karanta cikakken babi Ish 65

gani Ish 65:12 a cikin mahallin