Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Ish 64:5 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Ka amince da waɗanda suke murna su aikata abin da yake daidai, su waɗanda suka tuna da yadda kake so su yi zamansu. Ka yi fushi da mu, amma muka ci gaba da yin zunubi, har da fushin da ka yi ƙwarai, muka ci gaba da aikata abin da ba daidai ba, tun daga zamanan dā.

Karanta cikakken babi Ish 64

gani Ish 64:5 a cikin mahallin