Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Ish 64:12 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Ya Ubangiji, dukan wannan bai sa ka yi wani abu ba? Ba za ka yi kome ba, kana kuwa sa mu yi ta shan wuya, har fiye da yadda muke iya daurewa?

Karanta cikakken babi Ish 64

gani Ish 64:12 a cikin mahallin