Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Ish 63:1 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Wane ne wannan da yake zuwa daga Bozara cikin Edom? Wane ne wannan da ya sha ado da jajayen kaya, yana tafe, ga shi kuwa ƙaƙƙarfa?Ubangiji ne, mai ikon yin ceto, yana zuwa ya yi sanarwar nasara.

Karanta cikakken babi Ish 63

gani Ish 63:1 a cikin mahallin