Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Ish 62:4 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Ba za a ƙara ce da ke, “Yasasshiya” ba,Ko a ce da ƙasarki, “Mata wadda Mijinta ya Rabu da Ita.”Sabon sunanki yanzu shi ne, “Wadda Allah ya Yarda da Ita.”Ƙasarki kuwa za a ce da ita, “Ta yi Aure da Farin Ciki,”Domin Ubangiji ya ji daɗinki,Zai kuwa zama kamar miji ga ƙasarki.

Karanta cikakken babi Ish 62

gani Ish 62:4 a cikin mahallin