Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Ish 62:12 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Za a ce da ku, “Tsattsarkar Jama'ar Allah,”“Jama'ar da Ubangiji ya Fansa!”Za a kira Urushalima, “Birnin da Allah yake Ƙauna,”“Birnin da Allah bai Yashe shi Ba.”

Karanta cikakken babi Ish 62

gani Ish 62:12 a cikin mahallin