Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Ish 62:10 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Ku mutanen Urushalima, ku fita daga cikin birni,Ku gyara hanyoyi domin jama'arku da suke komowa!Ku shirya babbar hanya,Ku kawar da duwatsu daga hanyar!Ku sa alama domin al'ummai su sani,

Karanta cikakken babi Ish 62

gani Ish 62:10 a cikin mahallin