Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Ish 62:1 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Zan yi magana domin in ƙarfafa Urushalima,Ba zan yi shiru ba,Sai na ga adalcinta ya bayyana kamar haske,Cetonta kuma ya haskaka kamar fitila da dare.

Karanta cikakken babi Ish 62

gani Ish 62:1 a cikin mahallin