Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Ish 6:1 Littafi Mai Tsarki (HAU)

A shekarar da sarki Azariya ya rasu na ga Ubangiji. Yana zaune a kursiyinsa a Sama cike da ɗaukaka, zatinsa ya cika Haikali.

Karanta cikakken babi Ish 6

gani Ish 6:1 a cikin mahallin