Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Ish 59:9 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Mutane suna cewa, “Don haka ne, yin gaskiya ya yi nisa da mu, adalci kuwa bai iske mu ba. Muna ta neman haske, sai ga duhu, muna neman haske, sai muka yi tafiya cikin duhu.

Karanta cikakken babi Ish 59

gani Ish 59:9 a cikin mahallin