Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Ish 59:21 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Ubangiji ya ce, “Amma ni, wannan shi ne alkawarina da su, Ruhuna da yake tare da ku, da kalmomina da na sa a bakunanku, ba za su rabu da bakunanku ba, ko daga bakunan 'ya'yanku, ko na jikokinku, tun daga wannan lokaci har abada.”

Karanta cikakken babi Ish 59

gani Ish 59:21 a cikin mahallin