Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Ish 58:7 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Ku ci abincinku tare da mayunwata, ku kuma shigo da matalauta, marasa mahalli a cikin gidajenku. Idan kuma kun ga wanda yake tsirara, ku sa masa sutura, kada kuma ku ɓoye fuskokinku ga 'yan'uwanku.

Karanta cikakken babi Ish 58

gani Ish 58:7 a cikin mahallin