Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Ish 58:3 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Mutane sukan ce, “Me ya sa muka yi azumi, Ubangiji bai gani ba? Me ya sa muka ƙasƙantar da kanmu, Ubangiji kuwa bai kula ba?”Ubangiji ya ce musu, “Duba, a ranar da kuke azumi, nishaɗin kanku kuke nema, kuna zaluntar dukan ma'aikatanku.

Karanta cikakken babi Ish 58

gani Ish 58:3 a cikin mahallin