Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Ish 58:13 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Ubangiji ya ce, “Idan kun juyo kuna kiyaye ranar Asabar, kuka daina annashuwarku a tsattsarkar ranata, kuka kuma kira Asabar ranar murna, tsattsarkar rana ta Ubangiji, mai daraja, idan kun girmama ta, har kuka daina bin son zuciyarku, ba ku kuma bar shagulgula su ɗauke hankalinku ba, ko ku hurta maganganun banza,

Karanta cikakken babi Ish 58

gani Ish 58:13 a cikin mahallin