Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Ish 57:15 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Gama haka wanda yake can Sama, Maɗaukaki, wanda ake kira Mai Tsarki ya ce, “Ina zaune a can Sama a tsattsarkan wuri, tare kuma da wanda yake da halin tuba mai tawali'u, don in farfaɗo da ruhun masu tawali'u, in kuma farfaɗo da zukatan masu tuba.

Karanta cikakken babi Ish 57

gani Ish 57:15 a cikin mahallin