Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Ish 57:13 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Sa'ad da kuka ta da murya kuka yi kuka, to, bari tattaruwar gumakanku su cece ku! Iska za ta fauce su, numfashi zai kawar da su. Amma wanda ya fake gare ni zai mallaki ƙasar. Zai kuma yi sujada a Haikalina.”

Karanta cikakken babi Ish 57

gani Ish 57:13 a cikin mahallin