Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Ish 56:10 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Matsaransa makafi ne, dukansu marasa ilimi ne. Dukansu kamar karnuka ne bebaye, ba su iya haushi ba, suna kwance suna ta mafarki, suna jin daɗin rurumi!

Karanta cikakken babi Ish 56

gani Ish 56:10 a cikin mahallin