Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Ish 55:5 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Yanzu kuwa za ku kira al'ummai, baƙi,Dā ba su kuwa san ku ba, ko da rana ɗaya,Amma yanzu za su sheƙo a guje domin su haɗa kai da ku!Ni, Ubangiji Allahnku, Allah Mai Tsarki na Isra'ila,Zan sa dukan wannan ya faru,Zan ba ku girma da daraja.”

Karanta cikakken babi Ish 55

gani Ish 55:5 a cikin mahallin