Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Ish 54:4 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Kada ki ji tsoro, ba za a ƙara kunyatar da ke ba,Ba kuwa za a ƙasƙantar da ke ba.Za ki manta da rashin amincinki irin na matar ƙuruciya,Za ki manta da matsanancin kaɗaicinki,Mai kama da na gwauruwa.

Karanta cikakken babi Ish 54

gani Ish 54:4 a cikin mahallin