Amma ba makamin da aka ƙera da ya isa ya cuce ki,Za ki iya amsa wa dukan waɗanda za su yi ƙararki.Zan kāre bayina,In kuwa ba su nasara.”Ubangiji ne ya faɗa.