Adalci da gaskiya za su ƙarfafa ki.Za ki tsira daga shan zalunci da razana.Gama ba za su kusace ki ba.