Me ya fi wannan kyau?A ga manzo yana zuwa ta kan duwatsu,Ɗauke da albishir mai daɗi, labarin salama.Ya yi shelar nasara, ya ce wa Sihiyona,“Allahnki sarki ne!”