Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Ish 52:3 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Ubangiji ya ce wa jama'arsa,“Ba a biya kuɗi domin a saye ku ba,Amma ga shi, kuka zama bayi.Ba za a biya kuɗin fansa domin a 'yantar da ku ba,Amma, ga shi, za a 'yantar da ku.

Karanta cikakken babi Ish 52

gani Ish 52:3 a cikin mahallin