Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Ish 5:1 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Ku saurara in raira muku wannan waƙa,Waƙar abokina da gonar inabinsa.Abokina yana da gonar inabiA wani tudu mai dausayi.

Karanta cikakken babi Ish 5

gani Ish 5:1 a cikin mahallin