Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Ish 49:26 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Zan sa masu zaluntarku su karkashe juna,Za su yi māye, da kisankai, da fushi.Sa'an nan dukan 'yan adam za su sani, ni ne Ubangiji,Wanda ya cece ku, ya fanshe ku.Za su sani ni ne Allah Mai Iko Dukka na Isra'ila.”

Karanta cikakken babi Ish 49

gani Ish 49:26 a cikin mahallin