Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Ish 49:15 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Saboda haka Ubangiji ya amsa ya ce,“Mace za ta iya mantawa da jaririnta,Ta kuma ƙi ƙaunar ɗan da ta haifa?Ya yiwu mace ta manta da ɗanta,To, ni ba zan taɓa mantawa da ku ba.

Karanta cikakken babi Ish 49

gani Ish 49:15 a cikin mahallin