Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Ish 48:21 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Lokacin da Ubangiji ya bi da mutanensa ta cikin busasshiyar hamada, mai zafi,Ba su sha wahalar ƙishi ba.Ya sa ruwa ya gudano daga cikin dutse dominsu,Ya tsage dutse, ruwa ya kwararo.

Karanta cikakken babi Ish 48

gani Ish 48:21 a cikin mahallin