Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Ish 48:16 Littafi Mai Tsarki (HAU)

“Yanzu fa, sai ku matso kusa da ni,Ku ji abin da nake faɗa.Tun da farko na yi magana da ku a fili,A koyaushe nakan cika maganata.”(Yanzu Ubangiji Allah ya ba ni iko, ya kuwa aike ni.)

Karanta cikakken babi Ish 48

gani Ish 48:16 a cikin mahallin